Jimrewa da Matsaloli
Shaidun Jehobah sun lura cewa bai kamata rashin lafiya ya hana su farin ciki da kuma rayuwa mai gamsarwa ba.
DeJanerio Brown: Matsaloli Ba Su Sa Na Karaya Ba
Ta yaya Jehobah yake taimaka ma wadanda suke fama da matsaloli da ba su yi tsammani ba?
Ta Karfafa Mutane duk da Rashin Lafiyarta
Clodean ba ta so ta zauna tana bakin ciki don yanayin da ta sami kanta a ciki ba. Don haka, ta roki Allah ya taimake ta ita ma ta iya karfafa mutane.
Tana Ci-gaba da Jimre Matsalolinta
Virginia ta yi shekaru 23 tana fama da cutar locked-in syndrome. Amma alkawuran da Allah ya yi suna karfafa da kuma kāre tunaninta.
Kusantar Allah Ta Taimaka Min
Sarah Maiga ta daina girma sa’ad da ta kai shekara tara, amma ta sami ci gaba wajen karfafa dangantakarta da Jehobah.
“Tun da Kingsley Ya Yi, Ni Ma Zan Iya!”
Kingsley daga Siri Lanka, ya sha kan wasu kalubale don ya yi karatun Littafi Mai Tsarki a cikin wasu ’yan mintuna.
Ina Wa’azi Ko da Yake Ni Kurma Ne
Ko da yake Walter Markin kurma ne, ya yi rayuwa mai ma’ana a hidimarsa ga Jehobah.
Yadda Na Koyi Gaskiya Duk da Yake Ba Ni da Hannaye
Wani matashi ya yi imani da Allah duk da hatsarin da ya yi.